Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Yahaya - Yahaya 18

Yahaya 18:27-32

Help us?
Click on verse(s) to share them!
27Bitrus ya sake yin musu, nan da nan kuwa zakara yayi cara.
28Daga wurin Kayafa kuma suka kai Yesu fadar Gwamna. Da asuba ne kuwa, su kansu ba su shiga fadar Gwamnan ba, wai don kada su kazantu su kasa cin jibin Ketarewa.
29Sai bilatus fa ya fita zuwa wurinsu, yace, 'Wane zargi ku ke kawowa akan mutumin nan?'
30“Sai suka amsa suka ce, “idan da mutumin nan bai yi mugun abu ba, me zai sa mu yi kararsa a wurin ka”
31bilatus yace masu, “Ku tafi da shi da kan ku mana, ku hukunta shi bisa ga shari'arku!” Sai Yahudawa su kace masa, “Ai, ba mu da ikon zartar da hukuncin kisa akan kowa.”
32Sun fadi Wannan ne don a cika maganar da Yesu yayi, wadda ta kwatanta irin mutuwar da zai yi.

Read Yahaya 18Yahaya 18
Compare Yahaya 18:27-32Yahaya 18:27-32