Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Markus - Markus 4

Markus 4:35-39

Help us?
Click on verse(s) to share them!
35A ranan nan da yama ta yi yace masu “Mu haye wancan ketaren.”
36Sai suka bar taron, suka tafi tare da shi acikin cikin jirgin. wadansu jirage kuma na tare da shi.
37Sai babban hadari da iska mai karfi ya taso, rakuman ruwa kuma na ta girgizawa cikin jirgin, har jirgin ya cika.
38Yesu kuwa na daga karshen bayan jirgin a kan kujera, yana barci, sai suka tashe shi, suka ce masa “Malam za mu hallaka ba ka kula ba?”
39Sai ya farka, ya tsawata wa Iskar. Ya kuma ce wa ruwan tekun, “Ka natsu! ka yi shiru!” Sai Iskar ta kwanta, wurin duk ya yi shiru.

Read Markus 4Markus 4
Compare Markus 4:35-39Markus 4:35-39