Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Yahaya - Yahaya 1

Yahaya 1:3-5

Help us?
Click on verse(s) to share them!
3Dukan abu ta wurinsa aka yi su, babu abin da aka halitta sai ta wurin sa.
4A cikinsa rai ya ke, kuma wannan rai ya zama haske ga dukan mutane.
5Hasken ya haskaka a cikin duhu, kuma duhun bai rinjaye shi ba.

Read Yahaya 1Yahaya 1
Compare Yahaya 1:3-5Yahaya 1:3-5