Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 1:3-5 in Hausa

Help us?

Yahaya 1:3-5 in Litafi Mai-tsarki

3 Dukan abu ta wurinsa aka yi su, babu abin da aka halitta sai ta wurin sa.
4 A cikinsa rai ya ke, kuma wannan rai ya zama haske ga dukan mutane.
5 Hasken ya haskaka a cikin duhu, kuma duhun bai rinjaye shi ba.
Yahaya 1 in Litafi Mai-tsarki