Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Romawa - Romawa 6

Romawa 6:10-12

Help us?
Click on verse(s) to share them!
10Game da mutuwar da yayi ga zunubi yayi sau daya kuma domin dukka. Rayuwar da yake yi kuma yana yi wa Allah ne.
11Don haka ku ma sai ku dauki kanku a matsayin matattu ga zunubi amma rayayyu ga Allah cikin Almasihu Yesu.
12Sabili da haka kada ku bar zunubi yayi mulki a cikin jikinku, har ku yi biyayya ga sha'awarsa.

Read Romawa 6Romawa 6
Compare Romawa 6:10-12Romawa 6:10-12