Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Yahaya - Yahaya 16

Yahaya 16:26-29

Help us?
Click on verse(s) to share them!
26A ranar nan, zaku yi roko a cikin sunana kuma bance maku zan yi addu'a ga Uba a madadinku ba,
27domin Uba da kansa yana kaunarku, domin kun kaunace ni, kun kuma gaskata daga wurin Uban na fito.
28Daga wurin Uban na fito, kuma na shigo duniya. Har wa yau, kuma zan bar duniya in koma wurin Uba.”
29Almajiransa sukace, duba, “Yanzu kake magana a sarari, ba cikin karin magana ba!

Read Yahaya 16Yahaya 16
Compare Yahaya 16:26-29Yahaya 16:26-29