Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 16:26-29 in Hausa

Help us?

Yahaya 16:26-29 in Litafi Mai-tsarki

26 A ranar nan, zaku yi roko a cikin sunana kuma bance maku zan yi addu'a ga Uba a madadinku ba,
27 domin Uba da kansa yana kaunarku, domin kun kaunace ni, kun kuma gaskata daga wurin Uban na fito.
28 Daga wurin Uban na fito, kuma na shigo duniya. Har wa yau, kuma zan bar duniya in koma wurin Uba.”
29 Almajiransa sukace, duba, “Yanzu kake magana a sarari, ba cikin karin magana ba!
Yahaya 16 in Litafi Mai-tsarki