Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Luka - Luka 8

Luka 8:9-11

Help us?
Click on verse(s) to share them!
9Sai almajiran Yesu suka tambaye shi ya gaya ma su ma'anar labarin.
10ya ce da su, “Ku aka ba dama ku gane boyayyun abubuwa, na mulkin Allah. Amma ga sauran mutane ina yi masu magana cikin misalai, 'Domin ko da sun gani ba za su gane ba, kuma ko da sun ji ba za su fahimta ba.”
11To ga ma'anar misalin. Irin shi ne maganar Allah.

Read Luka 8Luka 8
Compare Luka 8:9-11Luka 8:9-11