Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Luka - Luka 15

Luka 15:26-28

Help us?
Click on verse(s) to share them!
26Sai ya kira wani bawan gidan, ya tambayi manufar wadannan abubuwa.
27Bawan ya ce masa, 'Dan'uwanka ne ya dawo gida, mahaifinka kuma ya yanka kiwataccen marakin nan, saboda ya dawo gida lafiya.'
28Amma dan'uwan ya yi fushi, ya ki ya shiga ciki, mahaifinsa kuwa ya fito, ya roke shi.

Read Luka 15Luka 15
Compare Luka 15:26-28Luka 15:26-28