Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Luka - Luka 14

Luka 14:3-5

Help us?
Click on verse(s) to share them!
3Yesu ya tambaye masanan attaura da Farisawa, “Ya halata a wakar a ranan Asabaci, ko a'a?”
4Amma suka yi shiru. Yesu kuwa ya kama shi, ya warkar da shi, ya kuma sallame shi.
5Sai yace masu, “Wanene a cikinku in yana da jaki ko takarkari ya fadi a rijiya ran Asabaci, ba zai fitar da shi nan da nan ba?”

Read Luka 14Luka 14
Compare Luka 14:3-5Luka 14:3-5