Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Yahaya - Yahaya 17

Yahaya 17:13-14

Help us?
Click on verse(s) to share them!
13Amma yanzu ina zuwa wurinka, Ina fadar wadannan abubuwa tun ina duniya, domin farin cikina ya zama cikakke a zukatansu.
14Na ba su maganarka, kuma duniya ta tsane su domin su ba na duniya ba ne, kamar yadda ni ba na duniya ba ne.

Read Yahaya 17Yahaya 17
Compare Yahaya 17:13-14Yahaya 17:13-14