Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Luka - Luka 11

Luka 11:48-50

Help us?
Click on verse(s) to share them!
48Ya zama kenan kuna sane da ayyukan kakanni-kakanninku, domin sune suka kashe annabawan da kuke tunawa da su.
49Saboda wannan daliline hikimar Allah ta ce, “Zan aika manzanni da annabawa a wurinsu, kuma za su tsananta masu har ma za su kashe wadansu daga cikinsu.'
50Wannan tsarar, za ta dauki alhakin jinin dukan annabawan da aka kashe tun kafuwar duniya.

Read Luka 11Luka 11
Compare Luka 11:48-50Luka 11:48-50