Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Romawa - Romawa 7

Romawa 7:20-23

Help us?
Click on verse(s) to share them!
20To idan na yi abin da ba ni so in aikata, wato kenan ba ni bane ke aikatawa, amma zunubin da ke zaune a cikina.
21Don haka, sai na iske, akwai ka'ida a cikina dake son aikata abu mai kyau, amma kuma ainihin mugunta na tare dani.
22Domin a cikina ina murna da shari'ar Allah.
23Amma ina ganin wasu ka'idoji daban a gabobin jikina, su na yaki da wannan sabuwar ka'idar da ke cikin tunanina, suna kuma sanya ni bauta ta wurin ka'idar zunubi wadda ke cikin gabobin jikina.

Read Romawa 7Romawa 7
Compare Romawa 7:20-23Romawa 7:20-23