Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 1

Ayyukan Manzanni 1:23-25

Help us?
Click on verse(s) to share them!
23Suka gabatar da mutum biyu, Yusufu wanda ake kira Barsabbas, wanda kuma aka yiwa suna Justus, da kuma Matayas.
24Su ka yi addu'a suka ce, “Ubangiji, kai ka san zuciyar dukan mutane, ka bayyana mana wanda ka zaba cikin su biyun nan
25Domin ya dauki gurbin da kuma manzancin daga inda Yahuza ya kauce zuwa nashi waje”

Read Ayyukan Manzanni 1Ayyukan Manzanni 1
Compare Ayyukan Manzanni 1:23-25Ayyukan Manzanni 1:23-25