Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 1:23-25 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 1:23-25 in Litafi Mai-tsarki

23 Suka gabatar da mutum biyu, Yusufu wanda ake kira Barsabbas, wanda kuma aka yiwa suna Justus, da kuma Matayas.
24 Su ka yi addu'a suka ce, “Ubangiji, kai ka san zuciyar dukan mutane, ka bayyana mana wanda ka zaba cikin su biyun nan
25 Domin ya dauki gurbin da kuma manzancin daga inda Yahuza ya kauce zuwa nashi waje”
Ayyukan Manzanni 1 in Litafi Mai-tsarki