Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 13

Ayyukan Manzanni 13:40-41

Help us?
Click on verse(s) to share them!
40Saboda haka ku yi hankali da abubuwan da annabawa suka fada kada su faru a kanku:
41'Ku masu reni, za ku rude don mamaki, ku kuma shude; saboda ina aiki a cikin kwananakinku, aikin da ba za ku yarda ba ko da wani ya gaya maku.”

Read Ayyukan Manzanni 13Ayyukan Manzanni 13
Compare Ayyukan Manzanni 13:40-41Ayyukan Manzanni 13:40-41