Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Romawa - Romawa 3

Romawa 3:28-31

Help us?
Click on verse(s) to share them!
28Domin wannan muka kammala cewar ana baratar da mutum ta wurin bangaskiya ba tare da ayyukan shari'a ba.
29Ko kuwa Allah Allahn yahudawa ne kadai? Shi ba Allahn al'ummai bane? I, na al'ummai ne kuma.
30Idan dai lallai Allah daya ne, zai baratar da mai kaciya ta wurin bangaskiya, da marar kaciya kuma ta wurin bangaskiya.
31Mun kawar da shari'a kenan ta wurin bangaskiya? ba zai taba kasancewa haka ba. Maimako ma, muna inganta shari'a kenan.

Read Romawa 3Romawa 3
Compare Romawa 3:28-31Romawa 3:28-31