Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Matiyu - Matiyu 22

Matiyu 22:4-7

Help us?
Click on verse(s) to share them!
4Sai sarkin ya sake aiken wasu bayin, yace, “Ku gaya wa wadanda aka gayyata, “Duba, na shirya liyafata. An yanka bajimaina da kosassun 'yanmarukana, an gama shirya komai. Ku zo wurin bikin auren.”
5Amma mutanen ba su dauki sakon da mahimmanci ba kuma suka yi tafiyarsu. Wani ga gonarsa, wani ga kasuwancinsa.
6Sauran kuma suka kama bayin sarkin, suka wulakanta su, suka kuma kashe su.
7Amma sarkin ya ji haushi. Ya aika sojojinsa, ku kashe masu kisan kan nan, ku kuma kone birnin su.

Read Matiyu 22Matiyu 22
Compare Matiyu 22:4-7Matiyu 22:4-7