Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 21

Ayyukan Manzanni 21:18-20

Help us?
Click on verse(s) to share them!
18Washegari Bulus ya tafi tare da mu zuwa wurin Bitrus, dukan dattawa kuma suna nan.
19Bayan ya gaishe su, sai ya shaida masu daya bayan daya abubuwan da Allah ya yi cikin al'ummai ta wurin hidimarsa.
20Da suka ji haka, suka yabi Ubangiji suka ce masa, “Ka gani, dan'uwa, dubban Yahudawa sun bada gaskiya suna kuma da niyyar kiyaye shari'a.

Read Ayyukan Manzanni 21Ayyukan Manzanni 21
Compare Ayyukan Manzanni 21:18-20Ayyukan Manzanni 21:18-20