Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 6:67-70 in Hausa

Help us?

Yahaya 6:67-70 in Litafi Mai-tsarki

67 Sai Yesu ya ce wa goma sha biyun, “ku ba kwa so ku tafi, ko ba haka ba?
68 Bitrus ya amsa masa ya ce, “Ya Ubangiji, gun wa za mu je? kai kake da maganar rai madawwami.
69 Mu kwa mun gaskata mun kuma sani kai ne mai tsarkin nan na Allah.”
70 Yesu ya ce masu, “Ba ni na zabe ku, goma sha biyu ba, amma dayanku Iblis ne?”
Yahaya 6 in Litafi Mai-tsarki