Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Yahaya - Yahaya 6

Yahaya 6:67-70

Help us?
Click on verse(s) to share them!
67Sai Yesu ya ce wa goma sha biyun, “ku ba kwa so ku tafi, ko ba haka ba?
68Bitrus ya amsa masa ya ce, “Ya Ubangiji, gun wa za mu je? kai kake da maganar rai madawwami.
69Mu kwa mun gaskata mun kuma sani kai ne mai tsarkin nan na Allah.”
70Yesu ya ce masu, “Ba ni na zabe ku, goma sha biyu ba, amma dayanku Iblis ne?”

Read Yahaya 6Yahaya 6
Compare Yahaya 6:67-70Yahaya 6:67-70