Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 20:11-12 in Hausa

Help us?

Yahaya 20:11-12 in Litafi Mai-tsarki

11 Amma Maryamu tana tsaye a bakin kabarin tana kuka. Yayin da take kuka, sai ta sunkuya ta leka cikin kabarin.
12 Sai ta ga mala'iku guda biyu cikin fararen kaya zaune, daya ta wurin kai daya kuma ta wurin kafafu inda aka kwantar da Yesu.
Yahaya 20 in Litafi Mai-tsarki