Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 11:20-22 in Hausa

Help us?

Yahaya 11:20-22 in Litafi Mai-tsarki

20 Da Matta ta ji cewa Yesu na zuwa, sai ta tafi domin ta same shi, amma Maryamu na zamne a cikin gida.
21 Matta ta ce wa Yesu, “Ubangiji, da kana nan tare da mu, da dan'uwana baya mutu ba”.
22 Ko yanzu na san cewa duk abinda ka roka a wurin Allah, za ya ba ka.
Yahaya 11 in Litafi Mai-tsarki