Text copied!
Bibles in Hausa

Romawa 16:7-10 in Hausa

Help us?

Romawa 16:7-10 in Litafi Mai-tsarki

7 Ku gai da Andaranikas da Yuniyas, yan'uwana da abokan kurkukuna. Su sanannu ne cikin manzani, wadanda suke cikin Almasihu kafin ni.
8 Ku gai da Amfiliyas kaunatace na cikin Ubangiji.
9 Ku gai da Urbanas abokin aikinmu cikin Almasihu, da Istakis kaunataccena.
10 Ku gai da Abalis amintacce cikin Almasihu. Ku gai da wadanda su ke gidan Aristobulus.
Romawa 16 in Litafi Mai-tsarki