Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Luka - Luka 4

Luka 4:1-3

Help us?
Click on verse(s) to share them!
1Sai Yesu, cike da Ruhu Mai Tsarki, ya dawo daga kogin Urdun, sai Ruhu Mai Tsarki ya bishe shi zuwa cikin jeji
2kwana arba'in, shaidan kuma ya jarabce shi. A kwanakin nan, bai ci abinci ba, kuma yunwa ta kama shi bayan karshen lokacin.
3Shaidan ya ce masa, “Idan kai Dan Allah ne, ka umarci wannan dutse ya zama gurasa.”

Read Luka 4Luka 4
Compare Luka 4:1-3Luka 4:1-3