Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Luka - Luka 3

Luka 3:22

Help us?
Click on verse(s) to share them!
22kuma Ruhu Mai Tsarki ya sauko masa a kamanin kurciya, sai wata murya ta fito daga sama, “Kai ne kaunataccen Da na. Ina jin dadin ka.”

Read Luka 3Luka 3
Compare Luka 3:22Luka 3:22