Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ibraniyawa - Ibraniyawa 6

Ibraniyawa 6:10

Help us?
Click on verse(s) to share them!
10Gama Allah ba marar adalci ba ne, har da zai ki kula da aikinku, da kuma kaunar sunansa da kuke yi, wajen yi wa tsarkaka hidima, har yanzu ma kuna yi.

Read Ibraniyawa 6Ibraniyawa 6
Compare Ibraniyawa 6:10Ibraniyawa 6:10