Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 7:1-4 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 7:1-4 in Litafi Mai-tsarki

1 Sai babban firist ya ce, “Wadannan al'amura gaskiya ne?”
2 Sai Istifanus ya amsa ya ce, “Ya 'yan'uwa da ubanni, ku saurare ni, Allah Madaukaki ya bayyana ga ubanmu Ibrahim tun yana can kasar Mesofotamiya, kafin ma ya zauna a kasar Haran;
3 ya ce masa, 'Ka bar kasarka da danginka, ka tafi kasar da zan nuna maka.'
4 Sa'annan ya bar kasar Kaldiyawa ya zo ya zauna a Haran; daga can, bayan rasuwar mahaifinsa, sai Allah ya kira shi zuwa wannan kasa da kuke ciki.
Ayyukan Manzanni 7 in Litafi Mai-tsarki