Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 7

Ayyukan Manzanni 7:1-4

Help us?
Click on verse(s) to share them!
1Sai babban firist ya ce, “Wadannan al'amura gaskiya ne?”
2Sai Istifanus ya amsa ya ce, “Ya 'yan'uwa da ubanni, ku saurare ni, Allah Madaukaki ya bayyana ga ubanmu Ibrahim tun yana can kasar Mesofotamiya, kafin ma ya zauna a kasar Haran;
3ya ce masa, 'Ka bar kasarka da danginka, ka tafi kasar da zan nuna maka.'
4Sa'annan ya bar kasar Kaldiyawa ya zo ya zauna a Haran; daga can, bayan rasuwar mahaifinsa, sai Allah ya kira shi zuwa wannan kasa da kuke ciki.

Read Ayyukan Manzanni 7Ayyukan Manzanni 7
Compare Ayyukan Manzanni 7:1-4Ayyukan Manzanni 7:1-4