Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 24

Ayyukan Manzanni 24:5-7

Help us?
Click on verse(s) to share them!
5An iske mutumin nan yana barna irir iri, yana kuma zuga jama'ar Yahudawa a dukan duniya su yi tayarwa.
6Har ma ya yi kokarin kazantar da haikali; saboda haka muka kama shi. Mun so mu shari'anta masa bisa ga dokarmu.
7Amma Lisiyas jami'i ya zo ya kwace shi da karfi daga hannunmu.

Read Ayyukan Manzanni 24Ayyukan Manzanni 24
Compare Ayyukan Manzanni 24:5-7Ayyukan Manzanni 24:5-7