Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 1:5-6 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 1:5-6 in Litafi Mai-tsarki

5 cewa Yahaya babu shakka ya yi baftisma da ruwa, amma ku za a yi maku baftisma da Ruhu Mai Tsarki nan da kwanaki kadan.”
6 Sa'adda suna tare suka tambaye shi, “Ubangiji, a wannan lokaci ne za ka maido da mulki ga Isra'ila?”
Ayyukan Manzanni 1 in Litafi Mai-tsarki