Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 1

Ayyukan Manzanni 1:5-6

Help us?
Click on verse(s) to share them!
5cewa Yahaya babu shakka ya yi baftisma da ruwa, amma ku za a yi maku baftisma da Ruhu Mai Tsarki nan da kwanaki kadan.”
6Sa'adda suna tare suka tambaye shi, “Ubangiji, a wannan lokaci ne za ka maido da mulki ga Isra'ila?”

Read Ayyukan Manzanni 1Ayyukan Manzanni 1
Compare Ayyukan Manzanni 1:5-6Ayyukan Manzanni 1:5-6