Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 16

Ayyukan Manzanni 16:29-32

Help us?
Click on verse(s) to share them!
29Mai tsaron kurkukun ya aika a kawo fitila, ya shiga ciki a gurguje da rawan jiki, ya fadi a gaban Bulus da Sila,
30ya fitar da su waje ya ce, “Shugabanni, me ya kamata in yi domin in tsira?”
31Sun ce masa, “ka ba da gaskiya ga Yesu Ubangiji, da kai da gidan ka, za ku sami tsira”.
32Bulus da Sila suka fada masa maganar Ubangiji, tare da iyalinsa.

Read Ayyukan Manzanni 16Ayyukan Manzanni 16
Compare Ayyukan Manzanni 16:29-32Ayyukan Manzanni 16:29-32