Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 14:24-28 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 14:24-28 in Litafi Mai-tsarki

24 Sa'annan sun bi ta Bisidiya suka kai Bamfiliya.
25 Da suka yi maganarsu a Biriya, sun wuce zuwa har Italiya.
26 Ta jirgin ruwa zuwa Antakiya, a nan ne aka mika su ga alherin Allah don aikin da suka gama a yanzu.
27 Da isowarsu Antakiya sun tara 'yan iklisiya a wuri daya, sun ba da labarin dukan abin da Allah ya yi ta wurinsu. Da yadda Ya bude kofa a wurin al'ummai ta bangaskiya.
28 Sun zauna tare da almajiran na tsawon lokaci.
Ayyukan Manzanni 14 in Litafi Mai-tsarki