Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 14

Ayyukan Manzanni 14:24-28

Help us?
Click on verse(s) to share them!
24Sa'annan sun bi ta Bisidiya suka kai Bamfiliya.
25Da suka yi maganarsu a Biriya, sun wuce zuwa har Italiya.
26Ta jirgin ruwa zuwa Antakiya, a nan ne aka mika su ga alherin Allah don aikin da suka gama a yanzu.
27Da isowarsu Antakiya sun tara 'yan iklisiya a wuri daya, sun ba da labarin dukan abin da Allah ya yi ta wurinsu. Da yadda Ya bude kofa a wurin al'ummai ta bangaskiya.
28Sun zauna tare da almajiran na tsawon lokaci.

Read Ayyukan Manzanni 14Ayyukan Manzanni 14
Compare Ayyukan Manzanni 14:24-28Ayyukan Manzanni 14:24-28