Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 8:49-51 in Hausa

Help us?

Yahaya 8:49-51 in Litafi Mai-tsarki

49 Yesu ya amsa, “Ni ba ni da aljan, ina girmama Ubana, ku kuma ba kwa girmama ni.”
50 Ba na neman daraja domin kaina, akwai wanda ke nema yana kuma hukuntawa.
51 Hakika, hakika, iIna ce maku, dukan wanda ya kiyaye maganata, ba za ya ga mutuwa ba.”
Yahaya 8 in Litafi Mai-tsarki