Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 8:43-44 in Hausa

Help us?

Yahaya 8:43-44 in Litafi Mai-tsarki

43 Meyasa baku gane magana ta ba? Ai saboda ba za ku iya jin maganata ba ne.
44 Ku na ubanku, shaidan ne, kuma kuna so ku yi nufe-nufe na ubanku. Shi mai kisan kai ne tun daga farko kuma ba ya tsayawa gaskiya saboda da babu gaskiya a cikin sa. Sa'anda yake fadin karya, yana maganar halinsa ne domin shi dama makaryaci ne da uban karya kuma.
Yahaya 8 in Litafi Mai-tsarki