Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 8:37-38 in Hausa

Help us?

Yahaya 8:37-38 in Litafi Mai-tsarki

37 Na san ku zuriyar Ibrahim ne, kuna so ku kashe ni saboda kalma ta bata da wurin zama a cikin ku.
38 Na fadi abubuwan da na gani a wurin Ubana, ku kuma kuna yin abubuwan da kuka ji daga wurin ubanku.”
Yahaya 8 in Litafi Mai-tsarki