Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 8:25-26 in Hausa

Help us?

Yahaya 8:25-26 in Litafi Mai-tsarki

25 Sai kuma suka ce da shi, “Wanene kai?” Yesu ya ce masu, “Abin da na gaya maku tun daga farko.
26 Ina da a bubuwa da yawa da zan gaya maku, in kuma hukunta ku a kai. Duk da haka, wanda ya aiko ni, mai gaskiya ne, abubuwan da naji daga wurin sa, wadannan abubuwan su ni ke gaya wa duniya.”
Yahaya 8 in Litafi Mai-tsarki