Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 7:5-6 in Hausa

Help us?

Yahaya 7:5-6 in Litafi Mai-tsarki

5 Domin ko 'yan'uwansa ma basu bada gaskiya gare shi ba.
6 Yesu ya ce dasu, “lokaci na bai yi ba tukuna, amma ku koyaushe lokacin ku ne.
Yahaya 7 in Litafi Mai-tsarki