Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 7:43-48 in Hausa

Help us?

Yahaya 7:43-48 in Litafi Mai-tsarki

43 Sai aka sami rabuwa a cikin taron saboda shi.
44 Da wadansun su sun kama shi, amma ba wanda ya sa masa hannu.
45 Sa'annan jami'an suka dawo wurin manyan Fristoci da Farisawa, wadanda suka ce,” me yasa ba ku kawo shi ba?”
46 Jami'an su ka amsa, “Ba mutumin da ya taba yin magana kamar haka.”
47 Farisawa suka amsa masu, “kuma an karkatar da ku?
48 Ko wani daga cikin mahukunta ya bada gaskiya gare shi, ko kuwa daga cikin Farisawa?
Yahaya 7 in Litafi Mai-tsarki