Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 7:43-44 in Hausa

Help us?

Yahaya 7:43-44 in Litafi Mai-tsarki

43 Sai aka sami rabuwa a cikin taron saboda shi.
44 Da wadansun su sun kama shi, amma ba wanda ya sa masa hannu.
Yahaya 7 in Litafi Mai-tsarki