Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 7:28 in Hausa

Help us?

Yahaya 7:28 in Litafi Mai-tsarki

28 Yesu yayi magana da karfi a haikali, yana koyarwa ya na cewa, “Kun san ni kuma kun san inda na fito. Ban zo domin kaina ba, amma wanda ya aiko ni mai gaskiya ne, ku kuwa baku san shi ba.
Yahaya 7 in Litafi Mai-tsarki