Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 7:1-3 in Hausa

Help us?

Yahaya 7:1-3 in Litafi Mai-tsarki

1 Bayan wadannan abubuwa Yesu ya zagaya cikin Gallili, saboda baya so ya shiga cikin Yahudiya domin Yahudawa suna shirin su kashe shi.
2 To Idin Bukkoki na Yahudawa ya kusa.
3 Sai 'yan'uwansa suka ce da shi, “ka tashi ka tafi Yahudiya, domin almajiranka su ga ayyukan da kake yi su ma.
Yahaya 7 in Litafi Mai-tsarki