Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 6:8-9 in Hausa

Help us?

Yahaya 6:8-9 in Litafi Mai-tsarki

8 Daya daga cikin almajiransa, wato Andarawus, dan'uwan Siman Bitrus, ya ce masa,
9 “Ga wani dan yaro nan da dunkule biyar na sha'ir, da kifi biyu. Amma menene wadannan za su yi wa mutane masu yawa?”
Yahaya 6 in Litafi Mai-tsarki