Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 6:65-67 in Hausa

Help us?

Yahaya 6:65-67 in Litafi Mai-tsarki

65 Ya fada cewa, “shiyasa na gaya maku, ba mai iya zuwa wurina, sai ta wurin Uban.”
66 Bayan haka, da yawa daga cikin almajiransa suka koma da baya, ba su kara tafiya tare da shi ba.
67 Sai Yesu ya ce wa goma sha biyun, “ku ba kwa so ku tafi, ko ba haka ba?
Yahaya 6 in Litafi Mai-tsarki