Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 6:30-31 in Hausa

Help us?

Yahaya 6:30-31 in Litafi Mai-tsarki

30 Sai suka ce masa, “To wace alama za ka yi, don mu gani mu gaskata ka?
31 Me za ka yi? Kakanninmu sun ci manna a jeji, kamar yadda aka rubuta, “Ya ba su gurasa daga sama su ci.”
Yahaya 6 in Litafi Mai-tsarki