Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 5:5-7 in Hausa

Help us?

Yahaya 5:5-7 in Litafi Mai-tsarki

5 Akwai wani mutum a bakin tabki yana kwance yana da rashin lafiya har shekara talatin da takwas.
6 Da Yesu ya gan shi yana kwance a wurin sai ya gane ya dade a wurin, sai ya ce masa, “Ko kana so ka warke?”
7 Sai mai rashin lafiyar ya amsa ya ce, “Malam, bani da kowa da zai sa ni a cikin tabkin idan ruwan ya motsa. Yayinda na ke kokari sai wani ya riga ni.”
Yahaya 5 in Litafi Mai-tsarki