Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 5:46-47 in Hausa

Help us?

Yahaya 5:46-47 in Litafi Mai-tsarki

46 Inda kun gaskata Musa, da kun gaskata da ni domin ya yi rubutu game da ni.
47 Idan kuwa ba ku gaskata abin da ya rubuta ba, ta yaya za ku gaskata maganata?”
Yahaya 5 in Litafi Mai-tsarki