Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 5:44-45 in Hausa

Help us?

Yahaya 5:44-45 in Litafi Mai-tsarki

44 Ta yaya za ku ba da gaskiya, ku da kuke karban yabo daga junanku, amma ba ku neman yabon dake zuwa daga wurin Allah?
45 Kada ku yi tunani zan zarge ku a wurin Uba. Mai zargin ku shine Musa, wanda kuka sa begenku a cikin sa.
Yahaya 5 in Litafi Mai-tsarki